KanoOnline.com Forum

Member Showcase => chit-chat => Topic started by: Habu on October 03, 2004, 05:51:32 AM

Title: tambaya ga yan'mata, maza kada ku duba!.
Post by: Habu on October 03, 2004, 05:51:32 AM
Ina da wata yarinya da ta kwantamin a raina amma ina ganin ita ma na kwanta mata a ranta. Amma ni ban san yadda zan bullowa wannan al amariba.

Ni dai ina magana da ita kuma muna mutunci, ina tsoron kada na fada mata kuma mutuncinmu ya zube ko kuna ganin babu wani abu? Me mace tafi so ga namiji?  :oops:
Title: tambaya ga yan'mata, maza kada ku duba!.
Post by: Twinkle on October 03, 2004, 03:28:34 PM
 Be bold, Approach her, Haba sai kace bana mijin kwarai ba! Go up to her and tell her, if she accepts fine if she rejects it doesnt mean that mutunci ku zai fadi.If you really like the gel, nothing about fear of anything will make you hesitate or give it a second taught
Title: tambaya ga yan'mata, maza kada ku duba!.
Post by: Twinkle on October 03, 2004, 10:32:53 PM
                Amma fa, if it result in a black eye,,,............toh. Ko yah kuka ce Ma Ladiez    
Title: tambaya ga yan'mata, maza kada ku duba!.
Post by: Nevermind on October 04, 2004, 03:11:56 PM
lol for malama Twinkle

To nidai nawa gudunmawan da zance a wannan bayani shine, zaifi kyau, ka sameta a tsanake, a nutse ka gaya mata sirrin zuciyarka. Ka nuna mata cewa duk yadda kuke kibiyar sonta ya soke a tsakiyan zuciyarka inda take da mazauna a kan ita zuciyar take me bugawa don tsananin sonta. Ka kuma jaddada mata cewa KASAN TANA SONKA amman baza ta iya fada ba, to kai ka fito wujiga wujiga ka gaya mata kana sonta. KHALLAS!