be kamata ba matan hausawa su rika dagawa maza aji bayan sun san mazan sun fisu.
abin da yake faruwa shine aladun hausawa sun banbanta da na ragowar alumma domin an san yar bahaushe da kunya,yakana da mutunchi to domin haka ba wulakanchi bane
Ko kuma ka yi kokari ka nemi yar manyan mutane.
ko idan kaga yarinya kanasonta tuntubi iyayenta kafin kayi mata magana wannan shine dacewa.
ASSALAM
Lamarin dai da kamar wuya....gurguwa da auren nesa.
shin daga kai,da fiffisgewa da mata suke yi ita ce hanyar kare kima da mutuncinsu :?:
A GANINA-an bar gini tun ranar zane....kawai a koma ga tsarin da addinin ALLAH ya wanzar ta fuskar nema da kuma samu.idan ba haka ba kuwa......
ma'assalam
wannan haka shike dan uwana saahib, lailai da dalili, kuma kare mutuncin 'ya mace shine mafi a'a'la a gareta,. idan ba haka ba kuwa............................ ALLAH ya shirye mu baki daya.
Ba'a hadu an zama daya ba ,sai dai kowanne tsuntsu kukan gidansu yake yi
okey.