kwalara ta shigo garin kano sakamakon rashin ruwan sha mai kyau.S ABO DA HAKA jama a ina kira ga gwamnatin jihar kano da ta wadatar da ruwan sha mai kyau.Dadin dadawa ma shine cewa ruwan ma bai wadata ba a kano domin a kwai guraren da ruwa baya zuwa kamar su kiurna , birged, fagge da sauransu.
to jama'a sai akiyaye, ba rashin ruwan sha mai kyau kawai ba, har da rashin tsabtace wurare masu muhinmanci.