Salaam,
A taya mu addua lokacin jarrabawa ya karaso, Allah ya taimakemu baki daya. Ameen!
Bissalam
Sas,
Allah ya taimake ku amma akwai wani karin magana a turanci wai ' He who fails to prepare is prepared to fail' ALLAH YA BAKU SA'A. Amin
Wishin u Allahs guidance all thru.......
da 'Allah a saka muma a ciki!!
kar a manta da mu!!!!