AN SHIGA GASAR SARAUNIYAR KYAU A WANI WURI SAI WASU SUKA GAYYATO WATA KYAKKYAWAR YARINYA, WADDA DUK GUN BABU MAI KYAWUNTA. AKA SHIGA GASA MALLAM AKAITA ZUBDA WASU HAR AKAKAI ZAGAYEN KARSHE!
KWAMFA! WANNAN KYAKKYAWAR YARINYA TAZO CIKIN UKUN DASUKA KAWO ZAGAYEN KARSHE. TO SAI AKACE YANZU ZA'AYI "CAT WALK"! WACCE ZATA FARA KUWA ITACE WANNAN KYYAKKYAWAR YARINYAR! TO ASHE MUTUNIYARKA "LOCAL BABE" CE! TA KUWA JI DAYA DAGA CIKIN SU UKUN NAN NACEWA "AIKO YAU IDAN NA FITA KO KYANWAR GASKEN BATA FADA MIN IYA TAFIYA BA"
SABODA HAKA DA FITOWARTA FILI SAI KAWAI TA TSUGUNA TA FARA RARRAFE, HAR DA SASSARFA!!! MUTANE KUWA SUKA BUSHE DA DARIYA WASU HAR SUNA FADOWA DAGA KAN KUJERUNSU!!!
KODA TAGA HAKA SAI TAYI TUNANIN TSABAR BURGEWANE YASA AKE DARIYA DA SOWA, SAI KUWA WAI DON TA CINYE GABAKI DAYA, TA FARA KUKAN MAGEN; MYEW! MYEW!! MYEW!!!
NAN KUWA GU YA DADA HARGITSEWA, AKAYI TA IHU!!!! KAI WASU HAR SUN KWANTA KASA MAGASHIYAN SABODA DARIYA!!!!
AIKO SAI TA ANKARA DARIYAR NAN AI TA KWABSHI CE BAWAI BIRGEWA TAYI BA! SAI KUWA TA TASHI DA GUDU HAR TABAR TAKALMINTA DA DAN KWALINTA!!!!!!!!!!!!! HA HA HA HA AAAAAAAHHHH!!!!!!!!!!!!!!! :lol: :lol: :lol: :lol:
Lallai wannan Yarinya ta iya bada jama'a wato sai ta fara tafiyar Kyanwa? Mlbash kai ma dai shakiyin mutum ne a boye.
Quote from: "Nuruddeen"Lallai wannan Yarinya ta iya bada jama'a wato sai ta fara tafiyar Kyanwa? Mlbash kai ma dai shakiyin mutum ne a boye.
haka dai kace!
man where did u get that joke from. m laughin 2 the extend that my house mate woke up. thats some funny sh*t damn :lol: :D :)