KanoOnline.com Forum

General => General Board => Topic started by: isyus on May 03, 2006, 03:34:15 PM

Title: 2007 PRESIDENCIAL ELECTION
Post by: isyus on May 03, 2006, 03:34:15 PM
YA KAMATA MU DUBA MU ZABI DAN KASA NA GARI MAI KISHIN JAMA'A DA ADDININSA, KUMA WANDA YA SAN DARAJAR JAMA'A,MU GUJI YAN'KOREN TURAWAN YAMMA. IRN SU WANCANANKA DA SUKA YI SHEKARU SUNA AZABTAR DA MU YANZU SUN DAWO SUNA SO MU BASU DAMA SU KARASA MU .SAKAYYA SAI A LAHIRA. :(  :cry:  :wink: