Assalamu Alaikum;
I just want to take this time to wish everyone and their family "BARKA DA SALLAH".
Thank You.
Allah ya maimaita mana, muga ta badin badada amin.
BARKA DA SALLAH 'yanuwa. Allah ya maimaita mana!! Ameeen
Ameen, Ameen...Allah yasa mun dace...Allah kuma ya kaimu Azumin wata shekarar insha ALlah.
EID-MUBARAK TO YOU
ALL :D :)
Allah yasa muga badi lafiya Amin.[/b]
Ameen, but i have to say, we in the US ofA will be celebrating sallah ranar Juma'a. Duddahaka, Barkan ku da Sallah.
MY BARKA BLISS TO EVERYONE OUT THERE
Salam All,
Da fatan anyi Sallah Lafiya!! Allha ya maimaita mana, Amin