A gaskiya kano on line in nan ta birge ni. saboda haka yidda ake zatan hausawa gamu ga irin mu, to gashinan muna da site kuma ma Kano (lalle na yarda kano timbin giwa). To Allah ya kara taimakawa.
WELL DONE WALLAHI.
You aint seen not`n yet sis. Sai ma kin dan zama member kin bar addiction ya hau kan ki!