Forum Stuff => Guestbook & Feedback => Topic started by: Anonymous on November 01, 2003, 02:26:56 PM
Title: Allah ye kara muku kwarin gwuiwa
Post by: Anonymous on November 01, 2003, 02:26:56 PM
;)Na yi murnar ganin wannan shafi kuma ina da cikakken zai ciki wani gurbi na sadarwa ga Kanawa masu ci-rani. Ina rokon Allah ya ba ku kwarin gwuiwar ci gaba da shi.