KanoOnline.com Forum

Forum Stuff => Guestbook & Feedback => Topic started by: Anonymous on May 17, 2003, 06:58:17 PM

Title: Sannunku Da aiki
Post by: Anonymous on May 17, 2003, 06:58:17 PM
Sannun ku da aiki na ziyarci dandalinku na gizo sai na ga yadace in mu ku barka da aiki. Don wannan babban cigabane.