KanoOnline.com Forum

General => General Board => Topic started by: Bajoga on October 07, 2007, 10:40:13 AM

Poll
Question: Me hausa Fim ke koyarwa a yanzu
Option 1: Ba abinda suke koyarwa votes: 0
Option 2: Koyarda iskanci kawai votes: 3
Option 3: Koyarda al'adun hausa votes: 0
Option 4: Koyarda da rawa, waka, da sa banzan tufafi votes: 4
Option 5: Tarbiyantar da iyalanmu votes: 0
Title: Poll {Hausa Fim!!!}
Post by: Bajoga on October 07, 2007, 10:40:13 AM
Assalamu Alaikum!!!!
[/b][/u]
Sakamakon irin yadda mukayi ta rubutu akan wannan topic din "Hausa Fim" wanda kuma nine na sanya topic din (duk da cewa akwai wani dama can), naga cewa ya kamata in sanya wannan poll din don ganin yadda amsoshin zasu kasance.

Muna maraba da duk wani gyara ko shawari akan wannan, harma a wani bangaren daban.

Wassalam
Title: Re: Poll {Hausa Fim!!!}
Post by: bakangizo on October 08, 2007, 09:05:29 AM
Mallam Bajoga dama ka huta da wannan. I don't think ppl would be bothered with this. It is an overflogged topic.
Title: Re: Poll {Hausa Fim!!!}
Post by: Muhsin on October 10, 2007, 10:48:21 AM
Bajoga, you can atleast leave it for members to cast their votes. But don't expect them to write their words because this topic, as said BK, is overflogged and people have since got tired of it. Everything conerning what they are doing has come out in wash.