Na yi matukar farin ciki da na kali Kanoonline, Allah ya ba da sa'a.
Amin.
Muftahu
Assalamu alaikum;
022001Muftahu Hamzat,
Muma muna masu mutuk'ar farin ciki da aka samu halin ziyartamu a wannan zauren namu na "Kano Online". Kuma muna fata za a cigaba da ziyartar mu akai akai, tare da bamu shawarwari nagari.
To a huta lafiya.
sdanyaro I totally gotta agree with you.