eeeeeeeeeeeeeeeeehhhhhhhhhhhooooooooooooo
'Barbushe ba'a sa maka hannu
kowakkira ka yakai gwanki
Barbushe dan mutun dan aljan
kowat tabaka yaga makanta
Barbushe dan azabar tahiya
Barbushe kai ka gyaran yatsu
yatsun rabin gidan tsumburbur
na tsumbura mutan tsololo
Barbushe dan mutan dan aljan
Barbushe wa mutun ko iblis
Eeeeeeeeehoooooooo'
shin ko awai takobin barbushe? in akwai shi ti ina yake?
Kai wannan kirarin da dadi.