gaskiya wannan abu yaya dai dai
allah ya taimaka amin
Malam Sanusi,
Assalamu alaikum;
Muna yi maka barka da zuwa wannan zauren na Kano Online Forum. kuma muna fantan zaka rik'a zagayo mu nan akai akai.
Haza wasalam.
Guest I totally gotta agree with you.