Mutanen dake cikin kano online forum ya kamata ku yunkura ku bayar da bayanai gamsassu game da ASUU strike da aka fara a halin yanzu...
Malam Mustapha,
Wane irin bayani kuma kake tambaya bayan wanda akayi a thread my suna ASUU Continues Strike? Ka je ka duba shi a kasan wannan post naka.