ASSALAMU ALAIKUM,
MALLAM IBRAHIM INA MAI MATUKAR FARIN CIKIN AIKOWA DA WANNAN SAKO.
MUN HADU DA KAI A GUSAU A 8-9/9/2001 WAJEN BITA KAN SHARI'AR MUSULUNCI INDA KA GABATAR DA TAKARDA KAN MATSAYIN A JARIDA A WANNAN GWAGWARMAYA. ALLAH YA TAIMAKA AMEEN.
DON ALLAH MAL.IBRAHIM INA SO KA TAIMAKA MIN WAJEN NEMAN AIKI A KANO DOMIN LOKACIN DA MUKE GUSAU NA DAWO JOS NA TARAR AN KONE MUN GIDA NA.AHALIN YANZU IYALINA TA HAIHU KWANA 24 KENAN (YA MACE-YUSRA).
INA DA HIGHER DIPLOMA PROFESSIONAL ACCOUNTS AND AUDIT DA KUMA CERTFICATE IN COMPUTER APPLICATION.
DON ALLAH A TAIMAKA MUN KAR YARINYATA TA TASO CIKIN HALIN RASHIN TABBAS.
WASALAM, UTHMAN ZAKARI MUHAMMAD.062/249582.
Sir
I can see u are good in Hausa language though i don't understand what u wrote both i will appericaite it if u can teach me cos i want to learn that language.
;) ;) ;)
azeez.
revo34 I think just like you.