It is with a heavy heart that I write this. I just heard of the passing away of dear acquaintance, Hindu Rufai. I had always been wondering why she wasnt newscasting of late. Apparently she has been away from the BBC on sick leave. Allah Ya Jikan ta da Rahma ameen. It really brings home one's own mortality when u hear the death of someone you know personally.
Allah ya jikanta.
It is a great loss indeed.
Allah ya jikanta da rahama, amin. Allah ya sa mu cika da imani idan tamu ta zo, amin.
Its really a great lost.
Ubangiji Allah ya jikan ta da gafara, yasa iyakar wahalar kenan, Mu kuma Allah ya kyautata karshenmu, Amin Summa Amin.
Allahu Akbar! Allah ya jikanta, amin. Was it the same Hindu Rufa'i that was with CTV kano back then?
Yes ita ce.
Ta koma BBC ai da dadewa.
May her sould rest in peace.
Allah jikan rai Allahsa ta huta ameen, yau akayi janaizar ta.
Allah yaji kanta yai mata rahama. Ameen
Allah yaji kanta, ya kuma jikan duk wanda suka rigayemu da imani, Ameen
Assalamu alaikum,
Allah (SWT) Ya kikanta, Uwayenmu da sauran dukkanin Musulmai da suka rigaye me. Muma Allah (SWY) Ya gafarata mana.
Allah Ya jikanta, Ya gafarta mata kurakuranta; Ya kuma sata a didan aljannah, amin.
May her soul rest in perfect peace. Ameen. And may He forgives her short comings.