Ya 'yan uwana 'yan Kano Onliners ina maku Sallama irin ta addinin Musulunci, domin wannan shine post dina ta farko a wannan site namu mai alfarma. To shine naga ya fi dacewa da in fara maku da sallama kafin nan gaba musan juna sosai as time passes bye.
Nura Dari,
Gidan Kona,
Zaria City,
Kaduna-Nigeria.
alaika assalam .
Walaikumus salaam warahmatulLah,
Dan uwa barka da zuwa.