Salam,
Ina mai mika godiyata ga Allah madaukakin sarki daya bamu daman ganin wannan lokaci na sallar layya (Eid Mubarak), muna fata Ubangiji ya karba mana dukkan ayyukanmu na alkhari, ya kuma yafe mana dukkan kura-kurenmu. Har ila yau ina mai mika gaisuwar barka da sallah to all members of Kanoonline tare da iyalanmu baki daya Allah yasa munyi aiki karbabbe, amin.
I will like to use this great opportunity in roki Allah da ya amsa dukkan addu'o'in Mahajjatanmu da suke a kasa mai tsarki yanzu, Madaukaki kuma ya basu ladan aikin Hajj.
Allah ya nuna mana next year kuma cikin koshin lafiya tare da kwanciyar hankali.
My belated Barka da Sallah to you bros.
barka da sallah to u all.
Hope all had a fantastic sallah.
i heard naija had some doing sallah on sun whilst others were doing it on mon ???
Quote from: amira on December 14, 2008, 12:19:08 AM
Hope all had a fantastic sallah.
i heard naija had some doing sallah on sun whilst others were doing it on mon ???
Ai Amira, sallan banannakam sai dai ayi sha'ani. From Sun - Tue duk anyi sallah. Allah dai ya tabbatar da mu akan hanya ta kwarai.
Barka da Sallah. Allah ya maimaita mana Ameen
Salam.
Allah ya karbi ayyukanmu na kwarai ya kuma gafarta mana zunubanmu. Allah ya nunamana na badin badadadadadadadaddadadadadada kuma.
Barka da Sallah to you all.
Assalamu alaikum,
Allah (SWT) Ya sa mu dace.