KanoOnline.com Forum

General => Announcements => Topic started by: EMTL on February 11, 2009, 04:19:48 PM

Title: Bajoga Bereaved
Post by: EMTL on February 11, 2009, 04:19:48 PM
Assalamu alaikum,
Bajoga was bereaved on Monday- he lost his 7 months old Son. Allah (SWT) Ya jikansa Ya sanya yaro ne mai ceton uwayensa-amiyn.
Title: Re: Bajoga Bereaved
Post by: Dan-Borno on February 11, 2009, 04:53:36 PM
Allah mai iko, Allah ya jikansa yasa kuma wanda zai cece
su ne ranar kiyama - amin summa amin.
Title: Re: Bajoga Bereaved
Post by: MySeLf on February 12, 2009, 12:27:57 AM
Allahu akbar!... Allah ya jikansa yaba iyyayen hakuri..
Title: Re: Bajoga Bereaved
Post by: Muhsin on February 12, 2009, 11:00:23 AM
Allah ya kara hakuri, amin.
Title: Re: Bajoga Bereaved
Post by: HUSNAA on May 08, 2009, 02:27:49 PM
Allahu Akbar Kabiran!
Dan gata! Straight into the care of Annabi Ibrahim AS. Allah Ya Samu cikin danshin yaronnan, who is guaranteed an easy reckoning and paradise. Allah  Kasa yazamar wa iyayensa hanyar ceto ameen.
Bajoga, Allah Ya baka wanda za su rayu. ameen.
Title: Re: Bajoga Bereaved
Post by: gogannaka on May 08, 2009, 09:51:26 PM
Allah ya jikan shi da dukkan musulmai gaba daya.
Title: Re: Bajoga Bereaved
Post by: admin on May 14, 2009, 04:32:07 AM
Allah ya jikansa. Allah ya rahamsheshi. Amin summa Amin.