Salaam all.
One of our members MLBASH lost his father, Alh Lawal Kazaure on the 31st of March 2009.
May His soul rest in perfect peace.
Allah ya jikanshi ya gafarta mai. Allah ya kyautata namu zuwan. Amin.
Inna Lillahi wa inna ilaiHi raji'un. Allah Ya Jikan sa da Rahamar Sa, ameen.
Allah yaji kansa da rahama. Allah ya ba iyali hakuri. Muyi masa addu'a mu kuma Allah ya kyauta namu karshen.
May Allah grant his soul an eternal peace.
Allah ya jikanshi, Allah ya rahameshi, Allah ya sa yahuta. Mu kuma Allah ya sa mu cika da imani. Amin summa Amin.
Allahu Akbar!!!!
This post seems to have been here for a while. Mlbash I am heartily sorry. May Allah shower his soul with mercy. Allah Ya sa ta mu ta yi kyau.
Assalamu alaikum,
InnalilLahi wa Inna Ilaihi rajiuwn.
Allah (SWT) Ya jikanshi da gafara da dukkan sauran Musulmai da suka rigayemu- amiyn.
Allah Ya jikanshi, Ya gafarta masa, amin.