Sannun kufa..! GAISUWA, GAISUWA!!!!!
Assalamu alaikum,
An gaishe da ke kema!
Where on Allah's earth have you been to? Wish you've been doing just fine.
Welcome back.
Dan Muhsin, sannufa!.... Yaya kake? I was reading somewhere you're busy reading for exams, toh Allah yabada sa'a..
Ni inna nan, too busy though with other things... Good to see the forum is still up and running, a bit dry though but non
contributer can not complain, so angaisheku, more grease!
An kammala. And we're now waiting for the result. Allah yasa muga da kyau, ameen.
An gaisheki! ;D
Hey my daughter! Sannu da dawo wa. Nayi farin ciki da zuwan ki.
Saura kadan na mayar da KAYAN tambayar. Kin tuna da mallam Tuntukuru makwabcin mu lokacin da muka zauna a garin Tuntukurwa? wato dan sa ne ya kawo kayan tambaya. Tunda kin dawo, to ina neman amsar ki. ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Kin san harna na sa cigiyan ki a filin cigiya? Welcome my daughter. NA GAISHEKI.