Assalamu alaikum,
Am pleased to announced that Allah (SWT) in His infinite mercy blessed us with a Baby girl, which we named Rabi'atu. Ku taya mu addu'a Allah (SWT) ya shirya manasu Ya karesu daga Shaidan-amiyn.
Wa'alaika Salam,
Amin to all your prayers.
Allah yai mata albarka, ya rayata.
Assalamu alaikum,
Many thanks.
Allah ya raya,ya basu tarbiyya ya kare su daga sharrin shaidan.
Allah Ya raya, amin.
Assalamu alaikum EMTL
Allah ya raya... Ai wannan babban sunane a gareni...
Assalamu alaikum,
Thanks to all.
AlhamdulilLah yau din nan ma munyi sanan Muhammad Kwairanga. Allah (SWT) Ya shirma manasu tare da Yi masu Albarka.