Assalamu Alaikum, sunana. Bashir Ahmad. Kuma ni sabon member ne a wannan dandali. Don haka nake son mutane su sanni kuma ina farin ciki ga dukkan wanda zai bani shawara idan nayi kuskure. Allah ya kara daukaka wannan dandali.
Amin.
Barka da zuwa.
Barka da zuwa. Hope you enjoy your time here.
Thank you, Allah yabar zumunci