Please join us to welcome a new member mustapa ibrahim to Kano Online Forum.
sannu da zuwa mustapa ibrahim, kamar yadda ka gani
wannan zaure ne na hira da kuma gulmace gulmace,
saboda haka, kaima ka iya jona mu. sa'annan kuma
zaka iya kawo shawarwari masu ma'ana saboda ci gaban
rayuwar dan adam, kasanmu najeriya ko kuma hausa
gaba daya.
muna yi maka maraba lale, amma kayi hattara da wani
dan majalisannan wanda ake masa lakabi da suna
muhsin - wani labarin sai ka bullo majalis.