KanoOnline.com Forum

Forum Stuff => Welcome to the Online Forum => Topic started by: admin on February 05, 2010, 09:37:46 PM

Title: Welcome to a new niceguy as a new member
Post by: admin on February 05, 2010, 09:37:46 PM
Please join us to welcome a new member niceguy to Kano Online Forum.
Title: Re: Welcome to a new niceguy as a new member
Post by: Dan-Borno on February 05, 2010, 10:05:24 PM
a madadin sauran abokai dake zauren majalisa na kanoonline,
ni Dan-Borno shugaban yan gudun hijira ina yi maka maraba
lale wushe kinshero da zuwa wannan majalisi mai albarka.

ba tare da bata lokaci ba, muna gayyatar ka zaure saboda
tattauna wadansu muhimman abubuwa da suka shafi siyasa
da tattalin arzikin arewa.

a chan gefe guda kuma, zaka iya bullowa zauren chit-chat
inda za a sha dariya da kuma wasanni na wasa kwakwalwa.

kazo kano ko a buhun borkono.