Ina taya mutanen Nigeria, esp. Mutanen Arewa. Barka da dawowar shugaba Alh. Umar Musa Yar'adua kasarsa ta gado. Allah ya kara masa lafiya, ya bashi ikon tafiyar da mulkinsa ciki koshin lafiya.
Amin
Amin. Nice prayer.
Amin, dama da gaske ne 'Yar Aduwa ya dawo?
Ya dawo ga bisa dukkan alamu,
Mun ga jirgin najeriya
Mun ga ambulance
Mun ga convoy ya taho daga airport ya nufi aso rock
An ce an ga sojoji a kan hanya
An ga adc din shi
An ga cheif security officer din shi
An ga turai.
Amma dai har yanzu ba'a nuno shi Yar'aduan ba
Hahaha!
Karshen ta ma yana chan Saudin an turo jirage kawai da wasu mutanen a ciki (joke)
Haba GGNK duk inda kaga Turai tabbas Umaru na wurin
Goga could be right. When it comes to Niegrians, expect anything, especially seeing as everything about this issue has been shrouded in mystery, confusion, and subterfuge. It is not fair, and it is just plain ridiculous.
Toh, jama'a yaushe zai karbi mulkinsa wurin J. Goodluck.
@ maikyau, mu yi hakuri dai mu gan shi.
Ni wani yace idan aka nuna mana shi yanzu to abun da zamu gani sai yafi ciwo akan karbar mulkin da GJ yayi.
@ bashir,
Sai ya samu sauki sosai,abun da yace kenan ai.
Amin thumma amin
An ce an ga sojoji a kan hanya
An ga adc din shi
An ga cheif security officer din shi
An ga turai.
Amma dai har yanzu ba'a nuno shi Yar'aduan ba
Kuma ba wanda ya ce yaga wanda ya ga wanda ya ganshi, ohhhh sai dai kila ko TURAI din Allah Ya kyauta................
Hahaha!
Karshen ta ma yana chan Saudin an turo jirage kawai da wasu mutanen a ciki (joke)
[/quote]
Bashir tabbas, za su aika...