Gwamnatin jihar Kano a karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Mallam (Dr.) Ibrahim S. Shekarau (Sardaunan Kano) ta bada sanarwar canja sunan gidan television na CTV zuwa ARTV wato (Abubakar Rimi TV) Gwamnatin tayi wannan ne don girmama tsohon gwamnan tsohuwar jihar bayan rasuwarsa kwanan nan. Allah ya jikanshi ya kara kai rahma kabarinsa.
Assalamu alaikum, A gaskiya Shekarua yayi karamchi.
Ai ko wani Mutum yana da ranarsa,ko dai ka yabeshi ko kuma ka zargeshi