A karshe wannan makon da ya wuce Alaramma Sheikh Ishaq Rabiu (Khadimul Qur'an) ya nada Mai girma Gwamnan jihar Kano Malam Dr. Ibrahim Shekarau (Sardaunan Kano) a matsayin Mujahidin Mahadda Al Kur'ani. Saboda irin hidimar da yake yiwa makarantun Islamiyyu da Tsangayu.
Allah Ya taimaka wa dukkan mai taimakon addinin musulunci, amin.
Amin modibbo, Allah ya ba wa kowa ikon taimakawa
Addinin musulunci at his own level
Yeah. Abin takaicin shine 'yan uwa musulmi sun manta cewa kowa na da irin taimakon da zai iya baiwa addinin ta hanyoyi iri-iri. It doesn't have to be big. Every little effort counts a lot a wurin Allah (SWT).