KanoOnline.com Forum

Forum Stuff => Welcome to the Online Forum => Topic started by: Gwanki on March 19, 2017, 12:08:03 PM

Title: MATSALOLIN JAMIO'I DA KWALEJOJIN JIHAR KANO
Post by: Gwanki on March 19, 2017, 12:08:03 PM
Matsaloli a jami'u da kwalejoji a jihar kano sunanan makale a bangarori da dama.
Amma a inda matsalar tafi lalacewa shine a ALFARMA, ayanzu al'marin alfarma ya mamaye ko ina a harkar kwalejoji da jami'un mu na jihar kano. Kama tun daga kan samun admission har zuwa wajen karbar result. Dayawan dalibai suna son samun guraban karatu amma kuma dalilin alfarma duk sun watsar, wasu kuma har sun samu dama sun kammala karatun na su amma kuma result ya zame masu matsala domin kuwa alfarma ta shiga lamarin. gaskiya ya kamata masu iko a lamarin suyi wani abu
Allah ka gyara mana wannan lamarin
Title: Re: MATSALOLIN JAMIO'I DA KWALEJOJIN JIHAR KANO
Post by: mocool on June 14, 2017, 02:56:19 PM
A gaskiya indai ana so mutanenmu su samu ilmi mai sahihanci, to dole ne a yi maganin alfarma a harkar admission.