Gaskiya, abin da ban kunya ace irin wannan HADARI JIRGIN SAMAN da akayi a Kano ,Gwamnatin Tarayya ta bada MILIYAN GOMA kurum.Wannan irin abin tausayi dame za'a gamashi!!!. Banda asarar rayuka ga ta gidaje da kadararori amma ace GWAMNATI ta bada dan wannan taimako? To waza'a ba wa za'a hana?. Ina fata wadanda hakki talakkawa ke hannunsu zasuyi magana da wuri don asan abinyi.
Bissalam Mama.
Wallahi abin taikaichine yadda wakilan mu suke amfani da kukan talaka sunayin katon chiki, kyakkyawar muta da gida, da kuma saving din dazasu mutu subari, ? ? talaka kuma ko oho. :'(
To Amana dai daya-che kuwa yachi amana bi'izzinillahi Amana zata chi-shi.
Wakilan-mu kuyi hattara duniya ba madawwama bace, ku tsorachi Allah da azabarsa kuba talakawa hakinsu. ?>:( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :'(
Wallahi abin taikaichine yadda wakilan mu suke amfani da kukan talaka sunayin katon chiki, kyakkyawar muta da gida, da kuma saving din dazasu mutu subari, ? ? talaka kuma ko oho. :'(
To Amana dai daya-che kuwa yachi amana bi'izzinillahi Amana zata chi-shi.
Wakilan-mu kuyi hattara duniya ba madawwama bace, ku tsorachi Allah da azabarsa kuba talakawa hakinsu. ?>:( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :( :'(
Allah ya sa mu dache!!
:'(
can i get an "ameeeen"???
ameen!
Assalaam Alaikum,
Ameeeeeeeeeeeeennnn. (lol)
Lallai kam abun takaici...amma ai wasu attajiran garin sun taimaka wa wadanda abun ya shafa. Amma kam gwamnati anji kunya. Ko mai dai na duniya yanzu sai dai ace Allah ya gyra.
Ma'3ssalaamah.
Salam,
taimakon bai yi kadanba saboda gwamnatin tarayya ta bada miliyan goma da farko amma daga baya ta kara miliyan dari.Kuma zancen da nake yanzu har angina masu gidaje sababbi masu kyau,kuma yan kasuwa da yawa sun taimaka da makudan kudi.Allah ya saka masu da alheri.
Ahalin yanzu layin da jirgin ya fadi an sa masa suna PENTAGON.
ah.. thatz good news... u never hear things like this about blacks or muslims...
and....why pentagon???
Ana kiran wajen pentagon saboda abin da yafaru a pentagon sep.11 :)
hmmm.... why not twin towers? or wtc? or pensylvannia? (iz dat 'ow dey spell 'am?)
Lol Fyne...why even at all name it after any of the American buildings :-/.
Ma'3ssalaamah
U know some people are very happy about what happen in U S A on sep.11
ok?.... so does that mean people were happy that the plane crashed in kano....orrrrrrrrrrrrr???
i dun get the connection.... :-[
Not happy with plane crash in kano but,some are happy with the one in usa.But they forget it affect eveyone muslim or non-muslim,Allah ya kyauta.
salaam,
Amma munji kunya. Na tsani naga muna daukar wani abu da yazo daga amerika muna likawa kanmu. Hatta kaya da nake gani a jikin mutane almajirai, magidata, yara da kowa ma in dai suna nuna mana wani abu daga aladar amurika na tsani abun. Abun da su amerika din suke so kenan mu kuma muna dauka kamar...kamar...kamar...."yan Nigeria!!!"