KanoOnline.com Forum

States... => Kano Forum => Topic started by: Anonymous on March 05, 2002, 07:24:06 PM

Title: Chula Rural Electrification
Post by: Anonymous on March 05, 2002, 07:24:06 PM
Haba Kwankwaso! mike faruwa ne a chula munga an kawo tranformer, an hada wayoyi amma har yanzu ba haske sai achibalbal muke ta hurawa duk hantunan mu sun toshe da bakin hayaki don Allah adube mu da idon rahama, kokuma asa chairman na Ajingi ya karasamana. Mungode Allah shi ja zamanin mai girma gwamna.
Title: Re: Chula Rural Electrification
Post by: Shiekh on June 11, 2004, 04:46:20 PM
Quote from: "Anonymous"Haba Kwankwaso! mike faruwa ne a chula munga an kawo tranformer, an hada wayoyi amma har yanzu ba haske sai achibalbal muke ta hurawa duk hantunan mu sun toshe da bakin hayaki don Allah adube mu da idon rahama, kokuma asa chairman na Ajingi ya karasamana. Mungode Allah shi ja zamanin mai girma gwamna.

yanzu sai a gaya wa masu wannan govt. good luck.