Yanzu tunda Allah Ya kawo matatar mai ta Dangote, da alama za a dace da sabon farashin man fetur a Nigeria. Ko ya ku ka gani yan Kano?
Quote from: Sani Danbaffa on September 29, 2024, 01:06:41 AMYanzu tunda Allah Ya kawo matatar mai ta Dangote, da alama za a dace da sabon farashin man fetur a Nigeria. Ko ya ku ka gani yan Kano?
Sai gashi bata chanza Zane ba. Abinda ake tsammani bai faru ba. Amma wannan duk inaga wata makarkashiya ce daga gwamnati