Assalaam Alaikum
Ina son in shaida wa jama'a ce wa Sanyi na winter ya soma a nan kasar nasara in da na ke da zama. Har ma sai da na kwana to heater (murhun wuta).
Ina rokon addua'a da ga wurin ku domin Allah ya kara tsare ni da duk musulmi a cikin wannan hunturu.
Dan-Sokoto
Ameen Dan Sokoto
Wallahi muma nan duk da Dubai akwai zafi amma bamu kwana da AC. Duk da zafi akeyi amma ni kam mura ta kamani :'(. Amma babu laifi garin ya fara hucewa;babu zafi kamar da.
Salaam Alaikum.
Oh boy! I am learning lutta new hausa words :-/
***hunturu (never heard of that in my whole life!)
***murhun wuta (Even if u were to hang me, I will not tell u it even has a name in Huasa :-/ )
anywayzzz, Ihsan may Allah (SWT) give u fast recovery, Insha Allah
And Dan-S, a big Ameeeeeeen to ur prayers.....
Salam
Fulanicious,
Hunturu - Harmattan or Cold Season or Winter
Murhun Wuta - Stove, Cooker, Oven, Heater etc.
SALAMU ALAIKA/Alaikum
THANX SO MUCH FOR THE CLARIFICATION
"
Assalaam
Fulanicious Masha'Allah. I am happy to be part of the enrichment of your hausa vocabulary.
Allah ya sa wadannan new words in your vocabulary su amfane ki.
Ihsan, me zan ce ne? Allah ya sawaka ya kawo lafiya. Bari in bada shawara cewa a sha lemun tsami a kai a kai, you will soon get over it insha allah.
Dan-Sokoto
Dan-Sokoto
Dan-sakkwato tsoran sanyi kake? ?:)
well---Gashi kuma Allah yakawomu kasar sanyi---sai addu'a kawai. ::)
Kudin mutum duk ya kare a heating. :( :( :(
?
Thanx Mallam Salisu
?Thanx Mallam D-SK , Insha Allah the words will be of much use to me ?:D
?Amora Ihsaaaan Insha ALLAH ur okayyyyy now
Assalaam Alaikum,
Ya Ukhty, Alhamdulillah da sauki.
Thank you Dan-Sokoto...nayi tun da na fara amma a lokacin baiyi man komai ba sai ma dana je wajen likita ta bani magani. Amma yanzu ai da sauki Alhamdulillah :D
Kai Allah daya gari bambam. Ni a nan kano ma sanyi ya dame ni, ya ya zan yi ne ga shi ma ba'a fara ko hunturun ba?:P
Hmmm...bari dai!!! wannan garin ma kamar ba'a taba yin sanyi saboda zafi!! amma yanzu sanyi kamar me!!! :'(...anyway, it's all good :D
so..... this announcement was all about......?? ??
Guest I definitely gotta agree with you.
WANI HUNTURUN YA FARA YANZU.