KanoOnline.com Forum

General => History => Topic started by: ajingi on February 07, 2004, 02:29:05 PM

Title: SHAIKARA!!
Post by: ajingi on February 07, 2004, 02:29:05 PM
Wacece shaikara a cikin gidan Mai girma sarkin Kano?. Don naga an sa sunan wata Makarantar mata, Shekara a yakasai.
Title: SHAIKARA!!
Post by: waz on July 07, 2004, 12:45:10 PM
Matar Sarkin Kano Dabo(Sarkin Fulani na Biyu) uwar Sarkin Kano Bello.
Itace kuma mai Babban daki ta farko.