Humm!
When i was little we always talk about yar madabo
just to scare each other, How true was this yar madabo?
Does she really ever exist ???
Please share with us.
Yes ance yar madabo takanyi yawo cikin gari tana neman samari:-/
kuma inna zaton daganan unguwar madabo ta samo sunanata ko ???
i think SUMBUKA is the return of YAR MADABO
IBB menene kuma SUMBUKA??????
:o baka san aljana sumbuka ba? the 1 that terrorised girls sec sch few years back. contact any gal from Bebeji, gezawa, munjibir and some other gals boardin sch for more info
ni dai ina ganin ana yin wadannan labaru ne sabodadalilai da yawa: parental care, moralising kids with such stories because there are some lessons in them & watakila kwanciyar hankalin da mutane ke dashi a wannan lokaci -this I guess
dont guess, talk true 8) 8) 8) 8) 8) 8)
Quote from: "ajingi"dont guess, talk true 8) 8) 8) 8) 8) 8)
Haka ne nagode. Amma da gaske nake. Cos thas what I was told & I observed.
YAR MADABO IS LIKE A FAIRY TALE TO SCARE LITTLE CHILDREN. INA YARO IDAN INA BARNA IDAN AKACE DANI GA YAR MADABO NAN ZUWA ZATA KAMA NI. IDAN NA SHEKA DA GUDU DAKIN KAKANA HAR ZUBAR DA KWANAN KOKO NAKE DON TSORO. DAN TSORO IDAN NA FIRGICE SAI AN RUNGUMENI, HAKA ZAN KA KARKARWA. BUT IN REAL, SOME SAID YAR MADABO IS A JINN (MEANING ALJANNA KO ISKA).