KanoOnline Online Forum

General => Culture => Topic started by: Nuruddeen on June 15, 2004, 09:32:15 PM

Title: Karin magana
Post by: Nuruddeen on June 15, 2004, 09:32:15 PM
Duniya juyi juyi.....

Ba ruwan arziki da mugun.....
Title: Karin magana
Post by: dan kauye on June 16, 2004, 10:32:34 PM
katsar asali neman dalilil da(son) bana ka ba kace naka


ba'a mugun sarki.....

dedan wani karkataccen wani(1 man's meat....)

ALLAH ya san nufin jaki da be bashi kaho ba......kai i cud go on & on & on......but sha make i pump brake here...peace ya
Title: Karin magana
Post by: straightalkin on June 17, 2004, 06:55:55 PM
laifi tudu ne. sai ka hau naka ka hangi na wani.

da ba'a san asalin kaza ba sai tace daga Masar take.
Title: Karin magana
Post by: dan kauye on June 18, 2004, 11:30:00 AM
Quote from: "straightalkin"
laifi tudu ne. sai ka hau naka ka hangi na wani.

da ba'a san asalin kaza ba sai tace daga Masar take.
emana laifi tudu ne shi yasa kike taka naki ki hango nawani ko...lol?


little point of correction if u dnt mynd,d saying goes thus: da ba'a san asalin balbela ba da se tace daga masar take.....dis saying waz made in respect wit balbela's feather colour u know its kinda whytish  and.....!....peace ya!
Title: Karin magana
Post by: Anonymous on June 18, 2004, 11:55:24 AM
to dan kauye thanks for the correction. ka san mu yan birni hausar tamu bata cika ba.  however there is one which i remember which ends like this
....................... an ce da uban miji kafiri!
Title: Karin magana
Post by: straightalkin on June 18, 2004, 12:00:11 PM
Quote from: "Anonymous"
to dan kauye thanks for the correction. ka san mu yan birni hausar tamu bata cika ba.  however there is one which i remember which ends like this
....................... an ce da uban miji kafiri!that was me - forgot to sign in!
Title: Karin magana
Post by: dan kauye on June 18, 2004, 08:19:00 PM
welkom miss!....*smirks*
Title: Karin magana
Post by: Shiekh on June 23, 2004, 05:33:43 PM
sabo da kaza baya hana asha romon ta.

hangen dala ba shiga birni ba.
Title: Karin magana
Post by: gimbiya_as_a_guest on July 30, 2004, 04:10:30 PM
an in tashi shi yasa mai ciki ta haihu a gaban murhu :D

Abin mama ki kare da tallan tsire ( I love this one)
Title: Karin magana
Post by: Nuruddeen on November 29, 2004, 10:01:37 PM
Ya ya zanyi da raina in ji....

Duniya rawar yammata....
Title: Karin magana
Post by: Anonymous on April 28, 2005, 10:31:29 PM
dan kauye I agree with you.
Title: Karin magana
Post by: bakangizo on May 11, 2005, 03:06:27 PM
Albarkacin Kaza --- Muka ci kwai
Wutsiyar rakumi --- Dama gajere ne!
Komai nisan jifa --- Bindiga ta wuce ta
Inna ta zagaya, baba ya zagaya basu gamu ba---Wani ya buya!
Title: Karin magana
Post by: neozizo on July 23, 2005, 10:04:50 PM
kallo ya koma sama.....
shaho ya dauki dan giwa. :o  

Duk wanda ya hau motar Kodayi
.....zai sauka a tashar wulakanci! :oops:

abun nema ya samu.......
matar falke ta haifi jaki :D

Dokin mai baki.........
yafi gudu :wink:

Banza a banza........
Kare a PDP!
Title: Karin magana
Post by: mlbash on November 04, 2005, 11:57:00 AM
WAI.... ACE..........
Title: Karin magana
Post by: lawsay on November 06, 2005, 04:33:13 PM
KARE DA KUDINSA SAI YASHA ...........................

RANA BATAKARYA SAIDAI ......................... KUNYA

KAWAR ZAGI KASUWA...................
Title: Karin magana
Post by: mlbash on November 17, 2005, 09:45:57 PM
Quote from: "lawsay"
KARE DA KUDINSA SAI YASHA ...........................

RANA BATAKARYA SAIDAI ......................... KUNYA

KAWAR ZAGI KASUWA...................


  WHAT'S THE ENDING OF 'KARE DA KUDINSA'?
Title: Karin magana
Post by: amira on February 16, 2006, 09:22:58 PM
Quote from: "mlbash"
Quote from: "lawsay"
KARE DA KUDINSA SAI YASHA ...........................

RANA BATAKARYA SAIDAI ......................... KUNYA

KAWAR ZAGI KASUWA...................


  WHAT'S THE ENDING OF 'KARE DA KUDINSA'?


Let me fil u up on dat one "YASHA LA HAULA" :lol:
Title: Karin magana
Post by: Yarkwye ce on February 17, 2006, 06:48:07 AM
Kai :!:  Ni fa ban iya karin magana ba :cry:  :oops:  I always try to learn but abin fa da yawa...kullum sai ka ji abu daban(ya na kare da hausa ma bale "karin magana" :oops: ) but i know few..make i yan dem :wink:

(1) Can u imagin....wai Kare da tallen Nama.(abeg make una no laugh oh :lol: )
 (2) sha fa wa gemun ka ruwa idan ka ga na abokin ka na cin wuta...
make una correct me if am wrong  :lol:  8)
Title: Karin magana
Post by: bakangizo on February 19, 2006, 12:32:46 PM
Quote from: "Yarkwye ce"
Kai :!:(ya na kare da hausa ma bale "karin magana" :oops: ) but i know few..make i yan dem :wink:

Wai duk zama a garin turawa ne yasa kika manta da hausa kokuwa a can aka haife ki? Gani nayi 'spelling' ma na ba ki wahala :lol:
Title: Karin magana
Post by: Yarkwye ce on February 19, 2006, 02:27:51 PM
:cry:  We dey talk hausa for house. but no dey write am...I no dey stay for hausa land ...so the spellin come dey like that, and i no even learn hausa for school which even makes it worse...but man i dey try ooo...and trust me i dey yan perfect Hausa... :lol:
Title: Karin magana
Post by: mlbash on February 20, 2006, 03:40:33 PM
Quote from: "amira"
Quote from: "mlbash"
Quote from: "lawsay"
KARE DA KUDINSA SAI YASHA ...........................

RANA BATAKARYA SAIDAI ......................... KUNYA

KAWAR ZAGI KASUWA...................


  WHAT'S THE ENDING OF 'KARE DA KUDINSA'?


Let me fil u up on dat one "YASHA LA HAULA" :lol:


 KAI AMIRA WAYA FADA MIKI WANNAN? BA HAKA BANE!
Title: Karin magana
Post by: mlbash on February 20, 2006, 03:42:15 PM
Quote from: "Yarkwye ce"
:cry:  We dey talk hausa for house. but no dey write am...I no dey stay for hausa land ...so the spellin come dey like that, and i no even learn hausa for school which even makes it worse...but man i dey try ooo...and trust me i dey yan perfect Hausa... :lol:


 beta lanam my sista me uno kom tel us se ubi hausa and yu no fi sipikam!
Title: Karin magana
Post by: Yarkwye ce on February 20, 2006, 07:31:05 PM
who tell u i no sabi hausa? :shock:   :evil:
Maybe i even sabi hausa pass u.  :lol:
rubutawa ne matsala...but talking hausa na ez cake
Title: Karin magana
Post by: admin on February 20, 2006, 09:00:10 PM
Please members lets try to encourage one another regarding this topic of Karin Magana. I do not think it is a good idea to belittle anybody's Hausa, written or otherwise. I think we should Endeavour to encourage and if possible teach one another. We should also try to stick to the topic. As you know, no matter how much you know Hausa, you can learn a lot more via the Karin Magana.

So in that spirit, who can dissect the Karin Magana --> Babba Jujine?
Title: Karin magana
Post by: Yarkwye ce on February 20, 2006, 09:33:21 PM
an gode Admin  :) ... allah sa dai jamar za su ji maganar Admin
Title: Karin magana
Post by: mlbash on February 23, 2006, 11:48:29 AM
Quote from: "Yarkwye ce"
an gode Admin  :) ... allah sa dai jamar za su ji maganar Admin


 then you should point out those areas you think you have problems, let's discuss..................
Title: Karin magana
Post by: Yarkwye ce on February 23, 2006, 03:41:45 PM
Malbash... discuss watin? u want make i point you my probs? oga sir i go pass that one.  8)
Title: Karin magana
Post by: mlbash on March 03, 2006, 11:46:25 AM
 Oh really, I see! may be you can help me with this;

 if a man runs after naira, he is a naira man
 if he spends too much, he is an extravagant man
 if he doesn't spends much, he is a stingy man

 may be you can help me with the translations :lol:
Title: Re: Karin magana
Post by: jaybee on January 16, 2007, 01:39:36 PM
Gima ya fadi, Rakumi ya shanye ruwan Kaza...
Title: Re: Karin magana
Post by: Dan-Borno on January 18, 2007, 01:54:48 PM
 ;D  ;D  ;D lallai girma ya fadi kuwa. Can some body give me the literal meaning of this karin magana please.
Title: Re: Karin magana
Post by: neozizo on January 27, 2007, 07:48:53 PM
kuturu da kudinsa...
alkaki sai na kasan kwano