KanoOnline Online Forum

General => Culture => Topic started by: bakinganga on August 15, 2004, 06:04:24 PM

Title: mu kya kya ta online
Post by: bakinganga on August 15, 2004, 06:04:24 PM
I THINK MANY OF US WILL ENJOY FUN STORIES ONLINE,
INA GAYYATAR DUK MAI LABARI MAI BAN DARIYA,LET HIM POST MU KYA KYA TAAAAAAAAAAAAA
Title: mu kya kya ta online
Post by: Nuruddeen on November 29, 2004, 10:03:59 PM
Lallai kam wannan fa shi ne mu kya kya ta. A gaishe ka mallam bakin ganga
Title: mu kya kya ta online
Post by: Anonymous on April 23, 2005, 08:18:17 PM
Nuruddeen I think just like you.
Title: joke
Post by: lawsay on October 30, 2005, 03:51:10 PM
lets us start hearing jokes daga bakin katsinawa
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: jaybee on February 01, 2007, 01:24:45 PM
Assalamu Alaikum. Da fatan wannan dan labari nawa zai sa dan kyakyata.

Wai wata rana ne wani Buzu ya je jin wa'azi wajen wani malami, sai ya ji malamin yana ta jero manyan alkaba'irai (manyan zunubai),ashe kuma shi Buzun duk yana aikata wadannan munanan kaba'iran. Da malamain ya gama wa'azi sai Buzu ya mike tsaye ya ce"Malam! ya aka yi kag gane ne?" 
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: jaybee on February 07, 2007, 12:17:40 PM
Assalam Alaikum 'yan'uwa. Da fatan dan wannan gajeren labarin nawa zai sa mu kyaykyata.
Wai wani Bafulatani ne ana koya masa farillan alwala, sai aka ce masa "wal fauru" wai shi irin ya san fassarar sai ya ce "da kura". wai ashe sunan kura da Fulatanci (Fauru).
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: amira on February 07, 2007, 01:06:19 PM
 ;D ;D ;D
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Dan-Borno on February 23, 2007, 11:00:19 AM
  ;D  ;D  ;D  ;D  Amma anyi sakaren bafillatani, kai da kazo neman ilmi kuma, ai sai ka tsaya a fassara maka.  To kai in ba bafillatani ba, me ya hada KURA a cikin ALWALA?

Ina fulanin forum dinnan ne?
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Fateez on February 26, 2007, 03:28:47 PM

Ina fulanin forum dinnan ne?Gamu nan.

And what can we do for you, babarbare??

Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Dan-Borno on February 26, 2007, 04:37:47 PM
Yi mana shiru.  Even this your avatar, ai hoton babarbariya ce, meyasa baki sa ta bafulatana ba?
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: alkanawi on February 26, 2007, 05:06:13 PM
ai ba ita ta kar zomon ba Alanguburo ;D ;D
"sild injin,marun kala,tyfin gilas" ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
ahm... ahm.....  :-X
Any more shawara D? :o :o :o :o :o
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Fateez on February 26, 2007, 05:42:44 PM
Yi mana shiru.  Even this your avatar, ai hoton babarbariya ce, meyasa baki sa ta bafulatana ba?See me see wahala! hehe, abi i dunno my heritage? and who said

my avatar is a babarbariya? since when did barebari start wearing

saki?? Nah Danborno dont even claim... Dis kinda sense of style is

too much for yan borno to handle... maybe in a hundred years...i

mean even Demerchelier wud doff his hat...  8) 8) 8) 8) 8) 8) 8) 8)Oh n by da way, Alkanawi and Dan borno, just like Husnaa mentioned earlier

on i also have some difficulty processing and decoding language u 2 write

these days. what language is it? kanuri-influenced hausa

or some hausa-scottish dialect i havent heard about? It wud be nice if you

 could simplify it just a little bit. Please... and Thank you  :) :)
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Dan-Borno on February 26, 2007, 06:43:55 PM
ai ba ita ta kar zomon ba Alanguburo ;D ;D
"sild injin,marun kala,tyfin gilas" ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
ahm... ahm.....  :-X
Any more shawara D? :o :o :o :o :o
[/size]

To Alkanawi, tun da abin yazama haka, zan pasa taya.
Zan fadawa Mimun da Hakuri abin da ka fada min.

Mimun da Hakuri mu hadu a "CONFUSED" zakuji bayani.
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: gogannaka on February 26, 2007, 11:37:21 PM
Yi mana shiru.  Even this your avatar, ai hoton babarbariya ce, meyasa baki sa ta bafulatana ba?
Oh n by da way, Alkanawi and Dan borno, just like Husnaa mentioned earlier

on i also have some difficulty processing and decoding language u 2 write

these days. what language is it? kanuri-influenced hausa

or some hausa-scottish dialect i havent heard about? It wud be nice if you

 could simplify it just a little bit. Please... and Thank you  :) :)

Gulmar yan matan forum dinnan suke.
Wani yare wai shi zaurance.Amma idan kika takura wa Dan barno zai gaya miki,kin san shi da rauni.
Ki dan yi masa rangwada da irin farin nan da kuke da ido,za ki sha labari.
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Fateez on March 01, 2007, 06:23:21 AM

Hehe, sounds like karatun da dinnan. Alif lam lam hakuri.

Rangwada? rufa min asiri! Plese o, i dont want Mrs. Borno

ta bi na da wuka ko kuma takobi... kuma idan koma gida

oga ya yi mini fada? Ba ruwana, i think i'd pass this one

continue ur gossip session pple, i'm outta here!

Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: MySeLf on March 01, 2007, 12:10:19 PM

To Alkanawi, tun da abin yazama haka, zan pasa taya.
Zan fadawa Mimun da Hakuri abin da ka fada min.

Mimun da Hakuri mu hadu a "CONFUSED" zakuji bayani.

Kai what is pepping hot in here? wetin mimun and Hakuri do?

Fasa kwai right here mushanye ruwansa Dan barno, no need to travel all the way
to CONFUSED, is too confusing down there anyway.....
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Ihsan on June 08, 2007, 11:24:16 PM
Wani bafulatani ne ya dauke matarshi akan keke. Suna cikin tafiya sai matar ta ce da mijin "maigida kana burge ni, kana burge ni"...shi kuma sai ya ce mata "dan ma ba akan kwalta bane!" and when they got to kan kwalta din sai ya kara gudu dan ya birge ta sosai! sai da aka je gida yaga tana murza ankle din ta and he asked what happened to her...sai tace ba ina ta cewa kana burge ni ba amma sai kara gudu kake yi ....lol

and this guy...another fulani :D got a new bike and yana so ya nuna ya iya sosai!!! he got on the bike and went on full speed...he couldn't control it and so he started shouting "jama'a a tare keke ya sato mutum"

another fulani (sorry :D) with keke... shi wannan bai san birki ba and he was going down a hill...da yaga ya kusan cin karo da wani bango sai ya fara cewa "kwanari keke, kwanari"...lol
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: gogannaka on June 26, 2007, 12:30:48 PM

LOL....Fulani sun shiga uku.
Yaushe keke zai sato mutum  ;D ;D ;D
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: IBB on August 09, 2007, 08:47:11 PM
another fulani (sorry :D) with keke... shi wannan bai san birki ba and he was going down a hill...da yaga ya kusan cin karo da wani bango sai ya fara cewa "kwanari keke, kwanari"...lol

Let me finish it for you. lol.

Idan zaiyi burki sai yace "Burkille keke" indan zaiyi Kararrawa (bell) sai yace "kararrawalle keke"
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: amira on August 09, 2007, 09:09:42 PM
Wani bafulatani ne ya dauke matarshi akan keke. Suna cikin tafiya sai matar ta ce da mijin "maigida kana burge ni, kana burge ni"...shi kuma sai ya ce mata "dan ma ba akan kwalta bane!" and when they got to kan kwalta din sai ya kara gudu dan ya birge ta sosai! sai da aka je gida yaga tana murza ankle din ta and he asked what happened to her...sai tace ba ina ta cewa kana burge ni ba amma sai kara gudu kake yi ....lol

and this guy...another fulani :D got a new bike and yana so ya nuna ya iya sosai!!! he got on the bike and went on full speed...he couldn't control it and so he started shouting "jama'a a tare keke ya sato mutum"

another fulani (sorry :D) with keke... shi wannan bai san birki ba and he was going down a hill...da yaga ya kusan cin karo da wani bango sai ya fara cewa "kwanari keke, kwanari"...lol

Walla an narka ma yan fulani ;D ;D "kwanari keke, kwanari"... thats so funny, how can a keke respond to his words when its only piece of metal LOL.......... shima dai
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: amira on August 21, 2007, 04:26:14 PM
Haba Jama'a ku danno mana labari ;)
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Bayya on August 25, 2007, 09:51:36 AM
Wani Balarabe yaje gidan wani Alhaji, sai ya samu
wan malami a soro yana karatu.
Sai yace masa – Salamu alaikum, waina Al hajji.
To malam ba larabci, sai wutarsa ta dauke, yayi shiru,
Can sai yace:
 Kai, Alhaji Fis sama'i wama fil arari sai zuhuri,
 idan jalasa; jalasa, idan zahaba; zahaba.
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: IBB on September 02, 2007, 02:54:20 AM
lol wat does that mean Bayya? Alh is upstairs he wouldnt come down until zuhr? If you want to wait; wait n if you want to go; go?
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: Bayya on September 03, 2007, 05:55:06 AM

 Bingo!  :D
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: IBB on September 12, 2007, 02:06:18 AM
Wanni dan fullo ya tara shannun sa ya sayar ya tafi Makka. Sai ya mutu a Makkan, da aka gaya wa dan-uwan shi, ai Jauro ya mutu, sai dan-uwan nasa yace, ban da abin Jauro ma, Allah yana kace ka a gidanka ma ballantana kaje gidan shi
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: MySeLf on November 06, 2007, 01:24:31 PM
Wai ba wata kabila meshirme sai filani ne?...... Hhm  :(
Kullum kaji dan fillo yayi, yar fillo tayi, bare bari fa and so on?Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: IBB on November 07, 2007, 06:17:45 AM
Myself r u fillata ne?
Title: Re: mu kya kya ta online
Post by: gogannaka on November 14, 2007, 09:08:20 PM
Wai wani mutum ne suna cikin tafiya da dare akan babur sai su ka sha kasa.
Da mutane suka taru suna son su dauke su daga kan hanya,sai daya daga pasinjan
cewa yayi 'don Allah ku kaini inuwa'
!
!
!
!
!
Shi kumawani irin masu takalr fadan nan ne a secondary school ya takalo fada.
Kan ka ankara si wandaaka tsokanan nanya wanka wa yaron mari ji kake 'TAAAASSSSS'
har sai da hular shi ta fadi.
Yaron yayi taga taga zai fadi amma ya sami balance.
Kafin ka ce meye wanannan an taru bai iya ramawa ba.
Da suka zo tafiya sai cewa yayi da abokanan shi ' kai ku haska min in dauki hula ta.