KanoOnline Online Forum

General => Culture => Topic started by: mlbash on December 02, 2004, 11:30:00 AM

Title: MUNYADA AL'ADARMU
Post by: mlbash on December 02, 2004, 11:30:00 AM

 AYANZU MAFI AKASARIN MU MUN YADA AL'ADARMU, WASUNMU GANI SUKE ABIN KUNYANE AGANSU SUNA WASU ABUBUWAN AL'ADA. WASU KUWA DA LADA KAHADA SU BAZASU IYA KAWO MAKA WASU TSARI IRIN NAMU DAMUKA GADA DAGA KAKANNINMU BA.
 A MISALIN IRIN WANNAN YARDA AL'ADA TAMU, DA YAWANMU YANZU BAZASU IYA YI MAKA MAGANAR KWATANKWACIN MINTI BIYU BA SAI SUN JEFA TURANCI. HAKA KUMA WASU SUNA GANIN AI SUN WAYE DAYAWA SUYI WASU ABUBUWA NA HAUSA, WAI WANNAN YAZAMA KYAUYANCI YANZU, UHM..........IDAN AKA BINCIKA SAI KAGA SU WADANNAN SUNFI KOWA KYAUYANCIN!
Title: MUNYADA AL'ADARMU
Post by: SAAHIB 92 on February 25, 2005, 03:12:20 PM
malbash ke nan,
kowa ya bar gida ,gida ya bar shi....akan wannan dalilin na taba yin rubutu akan bunkasa al' adun hausa da kuma dawo da martabar harshen hausa.amma abin mamaki a cikin marubatan wannan forum din sai wani yayi min mummunar fahimtar da ta sa na gwammace kida da karatu.
Title: MUNYADA AL'ADARMU
Post by: mlbash on February 28, 2005, 07:37:07 PM
Quote from: "SAAHIB 92"
malbash ke nan,
kowa ya bar gida ,gida ya bar shi....akan wannan dalilin na taba yin rubutu akan bunkasa al' adun hausa da kuma dawo da martabar harshen hausa.amma abin mamaki a cikin marubatan wannan forum din sai wani yayi min mummunar fahimtar da ta sa na gwammace kida da karatu.

 mal. saahib, thank you very much for your sound and reasonable views.
 you know it's highly disheartening the way people respond to sensitive matters. what i realised is that our forumnites prefer gossip posts and other matters than really facing the responsible and creative matters. abin da takaici!
Title: MUNYADA AL'ADARMU
Post by: SAAHIB 92 on March 01, 2005, 01:30:42 PM
malbash,

this,among other reasons has prevent me to write or make contribution for the past 2 months cos' the response by some members atimes is very scandalous as if they re not  thinkin or considering . nevetheless we will continue this. way.....because is not all, are the same. i respect n read only u,myadudu,mallamt and sometime ummita or gogannaka.otherwise all the efforts put by oga admin and professor to make this site lively and educational,was merely not glorified more than just an indirect i luv u site. anyway .....kowa ya bar gida,gida ya bar shi.

maassalam
Title: MUNYADA AL'ADARMU
Post by: mlbash on March 07, 2005, 09:10:02 PM

 let's just keep it up, i believe with time, we'll make a change one day.
 thanks for all your effort, really appreciate it.
Title: MUNYADA AL'ADARMU
Post by: Anonymous on April 30, 2005, 10:28:39 PM
SAAHIB 92 I totally gotta agree with you.