Assalamu,
wannan wata sanarwa ce mai karfi zuwa ga al'ummar jihar kano musamman wadanda ke zaune a jihohin yarbawa guda shida cewa kungiyar yan asalin jihar kano mazauna garin Oyo,Ibadan dakewaye ta bude sabon email adress
kanostateindigene_oyostate@yahoo.com
don haka kwa iya aiko sakonninku ta wannan adreshi na yanar sanarwa daga
MUHAMMAD SALISU ABUBAKAR TSANGAYA[/b]