Brothers and Sisters, this is to inform you that I will Insha Allah travel to Saudia to perform this year's Hajj. So I'm soliciting for everyone's prayers and well wishes.
Nagode.
Salam,
Allah (SWT) ya karbi ibadar da za kayi. Allah (SWT) ya sa kaje lafiya ka dawo lafiya. Allah (SWT) ya sa muma muna da rabon zuwa wataran.
Remember a taho min da tsaraba. 8)
i am also joining bakangizo, bythe time i come back, my
username will be alhaji dan borno.
Allah ya sa kuyi a sa'a.
Ayi mana addu'a please.
Assalamu alaikum,
Allah (SWT) Ya sanya ayi Hajji karbabbe. Muna rokon addua tare da iyalanmu da sauran dukkan Musulmai-amiyn.
Harda kai DB? Tsaraba kan tsaraba.
Allah ya karba.
Thanks evryone for your du'a.
muhsin, ka zabi daya; Addu'a ko tsaraba? You aren't getting both,haha.
Quote from: Bakan~Gizo on October 23, 2009, 04:47:39 PM
muhsin, ka zabi daya; Addu'a ko tsaraba? You aren't getting both,haha.
Why am I not getting both? I want both or neither. ;D
Wato ka fi son tsarabar carbi ko jallabiya, akan addu'a? :o
Bakan~Gizo - Allah ya kaika ya dawo da kai lafiya. Kuma Allah ya sa a yi a sa'a...