KanoOnline Online Forum

Member Showcase => chit-chat => Topic started by: babansoyayya on January 05, 2010, 05:40:54 PM

Title: Love
Post by: babansoyayya on January 05, 2010, 05:40:54 PM
Hi my gurl am ready to die b/c am checking 4 a nice gurl am 4rm plateau state my name is yahaya shuaibu wase my phone number 07061674297 08025970893 my mail yahayamisscall@yahoo.com
Title: Re: Love
Post by: Dan-Borno on January 05, 2010, 07:29:53 PM
lallai kaci sunanka babansoyayya, your girl better answers you
else you will soon go crazy.
Title: Re: Love
Post by: Muhsin on January 06, 2010, 11:07:20 AM
Funny. Kabi a hanka dai, babansoyayya, saboda love is full of uncertainty and deception.
Title: Re: Love
Post by: gogannaka on January 06, 2010, 12:57:53 PM
Ni abun da ya fi bani dariya shine email din shi.
Harda wani misscall a ciki...lol
Flashing baba.
Welcome to the forum babansoyayya.
Title: Love
Post by: babansoyayya on January 06, 2010, 01:43:57 PM
Tabbas kacika maisunanka amma soyayya yana da dadi
Title: Re: Love
Post by: Muhsin on January 06, 2010, 01:58:14 PM
Da dadi da wahala. ;D
Title: Re: Love
Post by: maikyau on January 06, 2010, 02:15:07 PM
Allah sarki babansoyayya Allah dai ya kyauta is like kayi nisa ba zaka ji kira Allah ya kiyaye.
Abi ahankali kar azama dansoyayya. ;D ;D ;D
Title: Re: Love
Post by: IBB on January 08, 2010, 11:29:14 PM
Yahaya Shuaibu Wase

To bara in wase da kai. Ka san menene 'watse' da yara ke fadi a filin kwallo, wato 'acrobati'.

Mr John Job Watse kayi a hankali kada love ya wase da kai!
Title: Re: Love
Post by: maikyau on January 11, 2010, 01:26:28 PM
IBB,
Kana ga babansoyayya bai riga ya wase ba kuwa?
Title: Re: Love
Post by: IBB on January 11, 2010, 04:54:37 PM
IBB,
Kana ga babansoyayya bai riga ya wase ba kuwa?

You may be right. Ya gama wase kam
Title: Re: Love
Post by: babansoyayya on January 15, 2010, 09:12:23 PM
Abinda ake nufi da  wase wani sunane na wata karamar hukuma a  plateau state kuma in ka baka sani ba to bawani poly wanda ake kira muhd abdullah wase state poly a kano?   In kana da jane sai ka tambayi mazana garin kano muhd abdul dan garin wase ne haifaffe dan wase ne in kana da ja karubu ta wase rock a google image zaka ga dutsen wase in kana niman tarihi kuma karubuta wase, a google web. Daga babansoyayya
Title: Re: Love
Post by: IBB on January 16, 2010, 10:36:21 PM
Haba babansoyayya, na san wase mana, ai gobnan mu da yayi hatsarin jirgin sama dan wase ne.

Tsokanar ka muke. Haka muke cewa maraba. (You are welcome)
Title: Yes now
Post by: babansoyayya on January 17, 2010, 03:31:12 PM
I na ce ko baka san wase lgc bane shi yasa kaga narubuta maka haka da fatan zaka yi hakuri  daga yahaya have  a nice moment... Ar u reg at face book am reg. At face and u?
Title: Re: Love
Post by: IBB on January 17, 2010, 11:01:35 PM
U didn't hurt my feeling, u dont have to apologise for nothing.

Too bad m not in Facebook. But i believe there are alot of fb members here
Title: Re: Love
Post by: babansoyayya on January 18, 2010, 03:50:02 AM
Ina mutani kanoonline kamar su muhsin husnaa, danborno goganaka daniska da dai sauran su kunbar ni nida ibb kawai ha zai yiwu
Title: Re: Love
Post by: IBB on January 18, 2010, 11:36:03 PM
To Jamaa Mr John Job yana cigiyar ku.