KanoOnline Online Forum

General => Announcements => Topic started by: Bashir Ahmad on December 12, 2010, 07:47:05 PM

Title: Neman Shawara Da Gyara!!!
Post by: Bashir Ahmad on December 12, 2010, 07:47:05 PM
Salam! Ina kara neman shawara a wurin daukakin 'yan uwana Maza da Mata musamman 'yan wannan gida mai albarka na KanoOnline game da blog dina da na gina kuma gyara a matsayi na, na dan kankanin dalibi, mai kirinki da kankamba. Blog din shine http://dandalinbashir.blogspot.com (http://dandalinbashir.blogspot.com)

Nagode!
Bashir Ahmad
Bashirgy@yahoo.com
08032493020
Title: Re: Neman Shawara Da Gyara!!!
Post by: muhammadunfagge on April 01, 2016, 10:46:35 PM
To, bari in leqa in gani, ko zan iya cewa wani abu.