KanoOnline.com Forum

States... => Jigawa State Forum => Topic started by: Anonymous on February 19, 2004, 11:36:39 PM

Title: Laifin Waye?
Post by: Anonymous on February 19, 2004, 11:36:39 PM
Haba yan jigawa, wai kuna ina? Jigawa tana matukar bukatar taimako a halin da ta tsinci kanta. Wai shin laifin waye? acin ku
Yan Majalisa ne (Law Makers) ko kuwa Dattawane (Elders), Matasa ne (Youths). Don ALLAH koma suwaye su taimaka su yi wani abu akai.

Fadi
Title: Laifin Waye?
Post by: mnzubair26 on April 29, 2004, 10:31:35 AM
Ni ina ganin laifin yan majalisu ne da dattawa ne
Title: laifin waye
Post by: surajo on April 30, 2004, 03:28:43 PM
NI A GANINA LAIFIN DUKA BANGARORIN NE, AMMA MAFI YAWANCIN LAIFIN YANA TATTARE DA YAN MALISAR JAHA DOMIN AIKIN SU JUYA AKALAR WANNAN  JAHAR A SIYASAN CE KUMA SABODA HAKA TALAKAWA SUKA ZABE SU DOMIN WAKILCIN SU A JIHAR, SUMA MATASA SUNA DA LAIFIN SAKIN KURIARSU  A BANZA!!!!!!!!!!!!!
Title: Re: Laifin Waye?
Post by: Shiekh on June 11, 2004, 06:26:56 PM
Quote from: "Anonymous"Haba yan jigawa, wai kuna ina? Jigawa tana matukar bukatar taimako a halin da ta tsinci kanta. Wai shin laifin waye? acin ku
Yan Majalisa ne (Law Makers) ko kuwa Dattawane (Elders), Matasa ne (Youths). Don ALLAH koma suwaye su taimaka su yi wani abu akai.

Fadi

Ai malamai lai fin nan nakowa da kowa ne.
Ga dalilina:  
kai amatsayinka na saurayi mekayi a tsakanin ka da samari na wayar dakai da abubuwa makamanta?

kai a matsayinka na dan majalisa, mekakeyi ta bangaren lawmaking, da zai sa jama'ar da suka zabeku subar wannan halin da suka samu kansu aciki?

kai a matsayinka na elder meka keyi na gyara, fada, da waazi ga jamarka?

all these and its likes must be answered, or else...
Title: Re: Laifin Waye?
Post by: Anonymous on June 14, 2004, 01:41:27 PM
Quote from: "Shiekh"

Haba Sheik, ko ba SHEIK in bane!

Ni'inaga bai kamata a matsayin ka na SHEIK kayi wannan tambaya. Wai shin ka manta NIGERIAN factor.

Wannan tambayar da kayi bai kamata ace ta fito daga bakinka a matsayin ka na SHEIK!

Don Allah ka sake tunani kasake tambaya...................
Title: Re: Laifin Waye?
Post by: Shiekh on June 14, 2004, 04:18:47 PM
Quote from: "Anonymous"

Haba Sheik, ko ba SHEIK in bane!

Ni'inaga bai kamata a matsayin ka na SHEIK kayi wannan tambaya. Wai shin ka manta NIGERIAN factor.

Wannan tambayar da kayi bai kamata ace ta fito daga bakinka a matsayin ka na SHEIK!

Don Allah ka sake tunani kasake tambaya...................

just because am a Nigerian that does not mean I am always correct. amma yanzu mene laifin shiekh don ya ga laifi ya fada?
bye the way did you answer the questions( most especialy from your side?)
Title: Laifin Waye?
Post by: Anonymous on May 04, 2005, 09:27:21 PM
Guest I definitely agree with you.