Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - nuramagaji

Pages: [1]
1
to nasake dawowa malama husna kinyi kokari alasa kar ace kema yar wasan hausace domin kinfadi gaskiya irin wadda komai hassadar mutum bazai kawo wasu dalilai daza ayarda akan cewa wai yan wasan kwaikwayone suke bata tarbiyar yara mutundai yakula da tarbiyar yaransa tun daga gida alasa mudace amin
[/i] :-X[/color]

2
Kano Forum / tarbiya
« on: June 18, 2006, 09:08:07 PM »
agaskiya tarbiya ayau tana cikin wani hali kuma duk talaucine
yajawo hakan
:evil:

3
Kano Forum / karin bayanin makarantu
« on: June 18, 2006, 09:03:23 PM »
akwai marantar malam talle wadda take amanladan
akwai nababa badamasi islamiya a yarkasuwa :shock:

4
Kano Forum / bayani akan yandaba
« on: June 16, 2006, 09:35:52 PM »
assalamu alaikum yan daba ai laifin hukumane domin hukuma tafi karfin kowa sabo da haka tanada yadda zatayi dasu ta barsusuna damun mutane ataimaka

5
kafin kurinka fadin irin wadannan kalmomi yakamata ku shiga cikin masu wannan wasanni kuyi nazari :twisted:

6
Hausa Music and Poetry (Kade-Kade da Wake-Wake) / Musical Samples!
« on: September 11, 2005, 04:23:48 PM »
a kula  :shock: da ka'idojin rubutun hausa  :lol: don akwai kura -kurai da yawa a ciki :twisted:

7
Announcements / FINAFINAN HAUSA AWARDS 2003 - Nomination!!!
« on: September 14, 2004, 04:31:32 PM »
:lol: alkanawy kajesu iyantama yananemankaggawa
nura bakin dano

8
Hausa Music and Poetry (Kade-Kade da Wake-Wake) / Re: Hausa lyrics
« on: February 16, 2004, 08:58:09 PM »
8)idan ana maganar wakokin hausa arika sa na finafinan hausa dama su re ra wa irin su sadi si sharifai  :D

9
Kano Forum / Re: Hausa Films
« on: February 16, 2004, 09:32:36 PM »
8)wadannan maganganu naku sun sosa min zuciyata amma tunda kowa yana fadin albarkacin bakinsane to gashawara kurika tuntubar froducers  saikuji dalilin dayasa hakan takefaruwa

Pages: [1]

Powered by EzPortal