Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - zainab1

Pages: [1]
1
Kano Forum / Re: Hausa Films
« on: February 24, 2004, 05:05:28 PM »
Assalamu Alaikum,

A gaskiya na yarda da yawancin abubuwan da mutane ke cewa a wannan forum din dangane da hausa films.

Misali shine basa nuna yadda al`adun bahaushe na asali suke.Duk da dai ana samun wanda suke kokarin yin masu ma`ana ba don nishadi ba kawai.Don yanzu yawancin finafinan hausa ana yinsu ne kawai don nishadi, ba wai don isar da sako mai ma`ana ba. Ko da yake suna bada abun da yawanci mutane ke bukata ne don neman kasuwa.

Sai anjima.
Da fatan za a rinka samun gyara don ci gaban al`adun hausa.

Pages: [1]

Powered by EzPortal