Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - SAAHIB 92

Pages: 1 2 [3] 4 5 ... 8
31
malbash,

allah sarki soyayyarma irin ta mage da bera.....in kana da shi ayi da kai in babu  kuwa sunnanka wahalalle.

mu dai yan  kano mun da ce da mata sai addua.

32
Culture / MUNYADA AL'ADARMU
« on: March 01, 2005, 01:30:42 PM »
malbash,

this,among other reasons has prevent me to write or make contribution for the past 2 months cos' the response by some members atimes is very scandalous as if they re not  thinkin or considering . nevetheless we will continue this. way.....because is not all, are the same. i respect n read only u,myadudu,mallamt and sometime ummita or gogannaka.otherwise all the efforts put by oga admin and professor to make this site lively and educational,was merely not glorified more than just an indirect i luv u site. anyway .....kowa ya bar gida,gida ya bar shi.

maassalam

33
Culture / MUNYADA AL'ADARMU
« on: February 25, 2005, 03:12:20 PM »
malbash ke nan,
kowa ya bar gida ,gida ya bar shi....akan wannan dalilin na taba yin rubutu akan bunkasa al' adun hausa da kuma dawo da martabar harshen hausa.amma abin mamaki a cikin marubatan wannan forum din sai wani yayi min mummunar fahimtar da ta sa na gwammace kida da karatu.

34
Hausa Music and Poetry (Kade-Kade da Wake-Wake) / NEW GENERATION OF MAWAKA
« on: February 25, 2005, 02:52:26 PM »
mu dai mun gaji allah ya kawo gyara......ko ina kida,ko ina waka ta soyayya kai kace babu abin da ya dame mu face soyayya.allh ya ganar da mu baki daya.

35
Islam / Are you ready to die now?
« on: February 25, 2005, 02:32:43 PM »
precious,

xnak u very much and let's pray for our brothers who has ear to hear.

36
Islam / Why do Muslims dress in distinctive, modest clothing?
« on: February 22, 2005, 11:11:13 AM »
assalam,

xanks for this marvellous contribution....we need more of this but for men.

GUEST, may be that is the unique way....twinkle was meaning otherwise.....?

37
Islam / Fiqh of the Islamic Months: The Month of Muharram
« on: February 22, 2005, 10:57:59 AM »
mujib,

assalamu alaikum

jazakallahu bi kulli khairihi.......ma'assalam

38
Islam / Malaman Kano da Arewa
« on: February 22, 2005, 10:32:59 AM »
assalamu alaikum

allah yasa masu kunne sun ji..........

39
General Board / OBASANJO-OGBEH SAGA AND THE POLITICS OF SUCCESSION.
« on: December 29, 2004, 01:23:01 PM »
hmmmm.......allah ya sawwake

40
General Board / Kwankwaso CANNOT be tried sucessfully
« on: December 20, 2004, 12:32:43 PM »
indabawa


Dadi na da gobe saurin zuwa..... mu gargadi mai gina ramin mugunta!!  (allah ya ji kan mamman shata.)

nobody, and no one.....absolutely no one is abv the law.the trial must succeed insha'allah hakkin jama'a na jama'a ne.don haka jama'a suna bukatar hukunci akan kari. komai nisan dare gari zai waye.

41
chit-chat / Love Story Has Only Two Words: Love and...Part II
« on: December 20, 2004, 12:22:51 PM »
Quote from: "Yoruba Land"
lol at Waziri after ol i just realise hardliners can love.  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:  :lol:
yorubaland, u knew what!!! luvs feelin respect no class,cares with no one and speaks all language that exists.the  tale was fantastic and deserved a clap. xnaks god MAL WAZ has joined the wagon wiz negative step,this is another language which may be he can't speak as fluent as a hardliner....quote= yorubaland :lol: for him to understand much of this lang terminology, i suggest he may apply to ummita,hafsylady,or fateez school of thought .but don't quite unless u see the end of the game. :idea:


maassalam

42
General Board / Shawara ga gwamnan Kano
« on: December 20, 2004, 11:45:38 AM »
Quote from: "Sas"
Salaam,

Da kyau ganin cewa wasu ma suna tunanin cewa lallai ya kamata ayi wani abu game da yadda yaren Hausa yake sulalewa daga bakin mutane. Manufarmu anan itace abun takaici ne duk da cewa wai ana kiran wannan zauren "KANOonline" amma ace wai yawancin mutane daga Kano bazasu iya fahimtar me ake tattaunawa ba.

Ina ganin cewa wani yana karya baiyi daidai ba sai dai in ka tabbata cewa hakkan karya yake yi, kuma duk da haka bai kamata ka karyata shi a fili ba.

Allah ya zaba mana abin da yafi alheri kuma ya daukaka harshen mu a duk fadin duniya.
Sas,
wannan batu naka daidai ne.


YORUBALAND,  xnaks god u got my point though upside down,but i suggest  that waziri can inform us if he wishes, and educate the forum  abt his book so that he may add a little feather on our head. was'nt he??

Mu huta lafiya.

43
General Board / Should Kwankwaso face EFCC?
« on: December 20, 2004, 11:33:43 AM »
assalam.

mydudu,mallamt& indabawa.

Very nice disscussion, but i viewed this as....what is good for the goose......is also be good for the gender. the utterences of kwankwaso and his inimical attitude against former  kano military administarator  kontagora, and the investigation panel against ADHAMA are clear that his lead government ie (kwankwaso)was not serious.why you investigate others and refuse youself to scrutny.....clearly there was skeleton in his cupboard. BADAMASI NAIL MORE ON HIS HEAD, COS' HE HAD NOTHIN TO SHOW CASE.  

ma'assalam

44
Kano Forum / Hausa Films
« on: December 07, 2004, 12:54:35 PM »
Zainab gane min hanya.....makaho yaso tsegumi.


a ganina duk fina-finan da aka yi ta fuskar soyayya har yau basu kama kafar labarin soyayya na cikin magana jari ba wato (labarin kamarazzaman dan sarkin shahrzaman)

idan nishadi ne har ba suyi kamar ( nomau,da kosau,da jimrau).


idan al'adace har yau basuyi kamar(mai arziki a kwara ya sai da ruwa)

idan tarbiyya ce(babban mugun abu gun da yayi fushi da iyayensa
) shin don allah su masu fim a rayuwar bahaushe me suke wakilta.

kwaikwayon fim din turawa a yaren hausa ko kuma gurbata aladu da tarbiyyar hausawa ta sigar yaren hauswa :?:

45
Kano Forum / jama'a wai me yasa y'an matan hausawa suke wa maza wulakanci
« on: December 07, 2004, 12:34:57 PM »
ASSALAM

Lamarin dai da kamar wuya....gurguwa da auren nesa.

shin daga kai,da fiffisgewa da mata suke yi ita ce hanyar kare kima da mutuncinsu :?:

A GANINA-an bar gini tun ranar zane....kawai a koma ga tsarin da addinin ALLAH ya wanzar ta fuskar nema da kuma samu.idan ba haka ba kuwa......


ma'assalam

Pages: 1 2 [3] 4 5 ... 8

Powered by EzPortal