HEY!! COME IN AND INTRODUCE UR SELF

Started by MySeLf, January 06, 2004, 12:04:25 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

gogannaka

Yayi kyau habibious.

Shawara:
Idan ka je neman aure baban yarinyar ya tambaye ka meye aikin ka kada ka soma ce mai bige-bige.
Akwai wani da ya tambayi mai neman yar shi sana'ar shi sai ya ce mai bige bige. Baban yace a'a,kar in baka yarinya
ka je ka bibbige min ita.
Surely after suffering comes enjoyment

IBB

IHS

Fateez

Quote from: gogannaka on March 13, 2010, 11:28:17 AM
Yayi kyau habibious.

Shawara:
Idan ka je neman aure baban yarinyar ya tambaye ka meye aikin ka kada ka soma ce mai bige-bige.
Akwai wani da ya tambayi mai neman yar shi sana'ar shi sai ya ce mai bige bige. Baban yace a'a,kar in baka yarinya
ka je ka bibbige min ita.



Heheheh! That's originally a Hausa movie quote from Daso (Saratu Gidado!) From the movie Komai Dozen... Hehehehe.

"...Tsaya, tsaya, tsaya, yaro. buge buge? ban gane ba. buge buge? wato, idan na ba ka ya ta watarana buge min ita za a yi!"

Classic!

"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain


gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

bakangizo

Haka wani ya je neman aure. Baban yarinya ya tambaye shi sana'ar shi. Ya ce shi footballer ne. Baban ya sake cewa "meye sana'ar ka?", ya ce "baba ni dan kwallo ne". Baban ya sake cewa "naji, amma meye sana'ar ka?" Ya ce "Dan kwallo ne ni?". Sai baban yayi shiru yace, "Aikin banza kenan. To in ka karye a kafa fa?!! Kai kaga, in kana son yarinyar nan, to ka nemi sana'ar gaske >:("