LIGHT IN KANO CITY

Started by babadee, March 21, 2005, 09:12:47 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

babadee

llahu Akbar

gogannaka

U shud ask NEPA.They say they produce close to 4000 megawatts.Kano needs 250mw for sufficient(at least) power supply.If you divide 4000 by the 36 states you'll get 111mw per state.Meanwhile there are states like Adamawa and Jigawa that require less than 70mw.
Presently Kano is given 70 to 100mw.One starts to wonder where the bulk of the supply is taken to?
Mu dai Allah ya isa.


But amma dai never lose hope as i've heard that the present govt. under Mal Ibrahim Shekarau is on the table trying to draw out a way such that the kano state govt will produce its own electricity.Allah ya taimaka.....Me ake da federal govt.
Surely after suffering comes enjoyment

meg

here is no love without trust.

precious

I read somewhere that some of the southern states are making plans to generate their own power supplies.If they can do so,why cant arewa states do the same.Everywhere(apart from arewa)improvements are being made or planned.Toh mu me yasa ba zamu yi wa kanmu ba?Ku duba su kananan states dinnan yanda ake gyara musu tituna kuma ma da sauran jihohin.BA wai kuma ba mu da manya ne a gwamnatin ba.don nasan wasu haka zasu ce.
Allah dai Ya gayara mana wannan kasar da kuma jihohin mu.Abun da takaici Wallahi.kullum sai ci baya ake ba ka taba jin inda ake ci gaba.
Kai! Allah Ka ji kanmu Ka taimaka mana Ka dauke mana wannan koma bayan.Amin

babadee

Salam Alaikum Jama"ar Jahar Kano Ta Dabo Ci Gari.

Wannan mahawara da ake yinta a wannan fili watau Kano Online.Yana da Kyau ace Ana samu ana karantawa a gidajen radion mu kamar irinsu Freedom Radio da dai sauran tashoshin Radion mu da ke nan Jahar tamu mai Albarka (Kano State),
 Domin jama"ar mu ta kano susan irin wainar da ake soyawa ta yanar gizo gizo watau Internet.game da wannan jaha tamu mai dunbin albarka.

Allah ya taimake mu ya taimaki shugaban nin mu irin su Mai martaba Sarkin kano Alhaji Ado Bayero,Gobnan Jahar kano Mallam Ibrahim Shekarau.Ya'n Majalisa,Gwaminshinoni da dai sauran su . A huta lafiya

Mai kishin Jahar Kano,
Sanusi H Dantata (babadee) :lol:
llahu Akbar