Ku kam Alhamdulillahi..................

Started by Anonymous, January 13, 2004, 10:12:43 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Anonymous

Jama'ar Kano kukam sai hamdallah!

Kusamu governor nagari babu abin da za kuyi masa sai dai ku tayashi da addu'a. Allah yayi masa jagoran ci.

Shawara a gareku Jama'ar Kano.

1. Allah a baiwa governor goyan baya
2. A tayashi addu'a
3. A bashi goyan baya

Daga karshe muna masu neman addu'a a gareku muma Allah ya mana ya taku ko fi.

Makwabtanku na hannun dama.

............... State, Nigeria.

Guest

Gaskiyarka mallam, nima daga can nake. Wallahi wasu har cewa suke dama a hade a ba mallam kawai! Ba wani abu ya kawo haka ba a kano sai addua, muma sai mu yi tayi har Allah ya kawo mana sauki, amma abin takicin ya isa.

Danuwanka daga jihar --------

Shiekh

Quote from: "Anonymous"Jama'ar Kano kukam sai hamdallah!

Kusamu governor nagari babu abin da za kuyi masa sai dai ku tayashi da addu'a. Allah yayi masa jagoran ci.

Shawara a gareku Jama'ar Kano.

1. Allah a baiwa governor goyan baya
2. A tayashi addu'a
3. A bashi goyan baya

Daga karshe muna masu neman addu'a a gareku muma Allah ya mana ya taku ko fi.

Makwabtanku na hannun dama.

............... State, Nigeria.

mun gode.

dan kauye

lol....wane state ne na hannun dama?? a'a ka fada mana,eniways thnax amma aikin da akayi bai iso kauyen mu ba tukuna!
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

Shiekh

Dan kauye, dont disapoint me. yanzu kai bakasan wane state ne a hannun daman ka ba? dont tell me you dont even know hannun dama. :lol:  8) peace.

Anonymous

Quote from: "Shiekh"Dan kauye, dont disapoint me. yanzu kai bakasan wane state ne a hannun daman ka ba? dont tell me you dont even know hannun dama. :lol:  8) peace.

SHIEKH baka ji sunan nasa ba "DAN KYAUYE" ai ba mamaki ANNABI (S.A.W.) ya fada idan "DAN KYAUYE YA..................................."

Shiekh

Quote from: "Anonymous"
SHIEKH baka ji sunan nasa ba "DAN KYAUYE" ai ba mamaki ANNABI (S.A.W.) ya fada idan "DAN KYAUYE YA..................................."

to ai malam guest sai ayi mana bayanin me annabin yace ko?
muna jiran ka.

kai wai da irin ku malamai, lalle there is a need for you to register in this forum, ko ma karu ko?

Anonymous

Quote from: "Shiekh"

Am already a member SHIEKH i only like to appear invisible some times.

Anonymous